Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al’umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi siyasa Tattalin’ariziki, al’adu da dai sauransu…
Ci gaban karatuSaurari kashin karshe
Daukacin kashi-kashi
-
Kan halin rashin tsaron da arewa maso yammacin Najeriya ke ciki
Wata kungiyar kare hakkin dan adam ta kasa da kasa da ake kira Global Rights ta bayyana cewa yankin arewa maso yammacin Najeriya shi ne mafi fuskantar ayyukan ta’addanci masu alaka da kashe-kashe ko garkuwa da mutane idan an kwatanta da yankin kudancin kasar.18/04/202410:24 -
An cika shekara guda da fara yakin kasar Sudan
A farkon wannan makojn ne yakin da ake gwabzawa a Sudan tsakanin sojojin kasar karkashin Janar Abdel Fattah al-Burhan da kuma dakarun RSF da ke karkashin Mohamed Hamdan Dagalo ke cika shekara guda.16/04/202410:03 -
Kan cika shekaru 10 da sace daliban Chibok da Boko Haram ta yi
Yayin da aka cika shekaru 10 da sace dalibai a makarantar sakandiren 'yan mata da ke garin Chibok a jihar Borno a arewa maso gabashin Najeriya, har yanzu akwai matan kusan 100 da ke tsare a hannun mayakan Boko Haram da suka yi garkuwa da su.15/04/202409:18 -
Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa da dama
Shirin ra'ayoyin masu saurare na wannan rana ta Juma'a ya bai wa jama'a damar tofa albarkacin bakinsu ne game da batutuwa da dama da ke ci musu tuwo a kwarya, kama daga siyasa, tattalin arziki, tsaro, zaman-takewa da dai sauransu.12/04/202409:56 -
Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa da dama
Shirin ra'ayoyin masu saurare na wannan rana ta Juma'a ya bai wa jama'a damar tofa albarkacin bakinsu ne game da batutuwa da dama da ke ci musu tuwo a kwarya, kama daga siyasa, tattalin arziki, tsaro, zaman-takewa da dai sauransu.05/04/202410:27 -
Gamnonin Najeriya sun ciyo bashin kusan dala biliyan biyu
Kasa da shekara guda bayan rantsar da sabbin gwamnonin Najeriya, 13 daga cikin su, sun ciyo bashin da yawan sa ya kai dala biliyan 2 daga kasashen waje ko kuma cibiyoyin bada lamuni daban-daban.03/04/202410:00 -
Sabon shugaban Senegal ya karbi rantsuwar kama aiki
A ranar Talata ne aka rantsar da sabon shugaban kasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye, wanda ya lashe zaben kasar a makon da ya gabata da kaso sama da 54 cikin 100 na yawan kuri’u sama da miliyan 7 da aka kada.02/04/202410:11 -
Yadda Kiristoci suka gudabnar da bikin Easter a fadin duniya
Kiristoci a fadin duniya su na gudanar da bukukuwan Easter, ranar mai mahimanci da ke zagayowa duk shekara don tunawa da sadaukarwar da Isa Almasihu ya yi domin duniya, wadda a cikin sakon Paparoma Francis yai kira ga duniya bisa kiyaye afkuwar yaki kowanne iri.01/04/202409:56 -
Sakamkon zaben kasar Senegal na ci gaba da daukar hankali
Dan takarar adawa Bassirou Diomoye Faye wanda ke tsare a gidan yari har zuwa jajibirin zabe, zai kasance shugaban kasar Senegal kamar yadda alkaluman zaben da aka yi ranar lahadin da ta gabata ke nunawa.27/03/202409:41 -
Karin kudin aikin Hajjin bana a Najeriya ya shafi maniyyata da dama
Hukumar alhazai a Najeriya, ta sanar da karin kusan Naira milyan biyu a kan kujerar aikin hajjin bana ga maniyatan da suka riga suka zuba kudadensu.26/03/202410:17 -
Yadda rundunar tsaron Najeriya ta ceto daliban Kuriga
Rundunar tsaron Najeriya ta sanar da ceto 137 daga cikin dalibai 287 da aka sace a makarantar garin Kuriga da ke jihar Kaduna bayan share tsawon makonni biyu a hannun ‘yan bindiga.25/03/202410:31 -
Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa da dama
Shirin ra'ayoyin masu saurare na wannan rana ta Juma'a ya bai wa jama'a damar tofa albarkacin bakinsu ne game da batutuwa da dama da ke ci musu tuwo a kwarya, kama daga siyasa, tattalin arziki, tsaro, zaman-takewa da dai sauransu.22/03/202410:19 -
Ra'ayoyin Masu Saurare: Tsananin zafi mafi muni a shekarar 2024
Majalisar Dinkin Duniya ta ce shekarar da ta gabata ita ce mafi zafi da duniya ta gani, sai dai ta yi gargadin cewa 2024 za ta fi bara muni.20/03/202410:01 -
Yadda katsewar layukan sadarwa na karkashin teku ya shafi Afirka
Yau kusan kwanaki 6 kenan da kasashe da dama na Afirka ke fama da matsalar Internet, a wani abu da masana ke cewa ya samo asali ne daga katsewar layukan sadarwa na karkashin teku.19/03/202410:05 -
Matsalar garkuwa da mutane na kara kamari a arewacin Najeriya
A Najeriya an shiga wani yanayi na fargaba da kuma tsoro lura da yadda ‘yan bindiga suka tsananta dabi’ar yin garkuwa da mutane masu tarin yawa a lokaci daya musamman ma a yankin arewacin kasar.11/03/202410:19
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al’umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi siyasa Tattalin’ariziki, al’adu da dai sauransu…