Samu shirye shiryen RFI a duk inda ka ke a fadin duniya a salula da wayoyin zamani. Labarai da dumi-duminsu ko koyon Faransanci idan ka loda RFI a waya.
RFI a iOS
RFI
Rubutattun labarai, rahotanni, shirye-shiryen, saututuka, rediyo kai-tsaye ga wanda ya bukata, sakon gaggawa a kan kwafuita ko wayarka-dukkanin bayanai dangane da labaran kasar Faransa da na duniya a hannunka kan iPhone da iPad, a cikin harsuna goma sha daya.
Albarkacin sabon shafin zabin ranka, kadaita abin da ka ke bukata, kirkiro shafin da ke kunshe da bayanan da ka ke bukata da kuma sauke su domin saurare ba tare kun kasance kan layin sadarwa ba.
RFI Pure Radio
RFI Pure Radio is a completely free app and gives listeners access to:
- Live streaming of all RFI Pure Radio's news bulletins, shows, interviews, music programs and chronicles
- On-demand functionality to catch-up with past news and music programs or listen to them at your own chosen time and convenience
- A rich multilingual service with 13 languages to choose from
Learn French with RFI
Expert in teaching French as a foreign language, RFI offers special contents dedicated to beginners.
These are audio episodes of two bilingual detective series available in 8 languages along with exercises (English, Chinese, Arabic, Persian, Spanish, Russian, Portuguese, Vietnamese).
RFI a Android
RFI
Rubutattun labarai, rahotanni, shirye-shiryen, saututuka, rediyo kai-tsaye ga wanda ya bukata, sakon gaggawa a kan kwafuita ko wayarka-dukkanin bayanai dangane da labaran kasar Faransa da na duniya a hannunka kan Android salula da kwamfutocin hannu, a cikin harsuna goma sha daya.
Albarkacin sabon shafin zabin ranka, kadaita abin da ka ke bukata, kirkiro shafin da ke kunshe da bayanan da ka ke bukata da kuma sauke su domin saurare ba tare kun kasance kan layin sadarwa ba.
RFI Pure Radio
RFI Pure Radio is a completely free app and gives listeners access to:
- Live streaming of all RFI Pure Radio's news bulletins, shows, interviews, music programs and chronicles
- On-demand functionality to catch-up with past news and music programs or listen to them at your own chosen time and convenience
- A rich multilingual service with 13 languages to choose from
Learn French with RFI
Expert in teaching French as a foreign language, RFI offers special contents dedicated to beginners.
These are audio episodes of two bilingual detective series available in 8 languages along with exercises (English, Chinese, Arabic, Persian, Spanish, Russian, Portuguese, Vietnamese).
RFI a Windows
RFI a Windows Phone 8
Rubutattun labarai, rahotanni, shirye-shiryen, saututuka, rediyo kai-tsaye ga wanda ya bukata, sakon gaggawa a kan kwafuita ko wayarka-dukkanin bayanai dangane da labaran kasar Faransa da na duniya a hannunka kan Windows Phone 8 salula, a cikin harsuna goma sha daya.
FRANCE 24 - MCD - RFI a Windows 8
Tashoshin FRANCE 24, MCD, RFI (Radio Faransa) zasu kawo muku muhimman labarai da shirye shirye daga manyan tashoshin rediyon duniya cikin Harsuna 12 daga tashoshin Radion Duniya guda 2 da kuma tashar talabijin na kasar faransa zuwa duniya ta kafar app.
Saurari RFI a salula
A Afrika tare da Orange
- Kamaru: Kira lamba 9000
- Ivory Coast: Kira lamba 734
- Nijar: Kira lamba 734
- Mali: Kira lamba 37 433
- Senegal: Kira lamba 201 201
- Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya: Kira lamba 734
A Amurka tare da AudioNow
- Saurari RFI kai tsaye: Kira lamba (832) 225-5399
- Saurari sabbin labarai: Kira lamba (832) 225-5398
- Saurari Labaran RFI na Afrika kai tsaye: Kira lamba (213) 493-0290