A shirin Duniyar wasanni na yau Juma'a, Abdoulaye Issa ya yi dubi kan halin da kwallon kafa ke ciki a jihar Agadez, Jamhuriyar Nijar. A yi sauraro lafiya.
Shirin duniyar wasanni a wannan karon tare da Abdoulaye Issa ya mayar da hankali kan cece-kucen da ya dabaibaye nasarar Messi ta lashe kyautar Ballon d'Or karo na 6.
An wayi gari wasannin damben gargajiya a wasu kasashen Afrika na fuskantar koma baya,lamarin da ya samo asali daga rashi kulawa da hukumomi a kasashe da suka hada da …
Karancin filayen motsa jiki na daga cikin matsalolin da matasa ke fama da su a wasu jihohin Jamhuriyar Nijar.A jihar Maradi,kungiyoyi da damane suka koka dangane da wannan …
Ilahirin Kungiyoyin kwallon kafar Najeriya da suka kara a matakan gasar daban-daban na duniya sun sha kaye, yayinda wasu suka gaza kai labarin shiga gasar ma dungurugum, …
Hukumar kokuwar gargajiya a Nijar ta baiwa jihohi dama na su gudanar da zaben yan kokowa da suka dace sun wakilci jihohin su a gasar cin takobiyu na bana .Za mu duba …
Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba, yayi tattaki zuwa jihar Bauchi dake Najeriya, inda gasar kwallon kafa ta cin kofin Sardauna ta gudana a tsakanin …