Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Hon Masani Koranney na jam’iyyar MPN kan kasafin kudin Nijar na 2019

Wallafawa ranar:

Majalisar dokokin Jamhuriyar Nijar ta amince da kasafin kudin kasar na shekara ta 2019, a daidai lokacin da kungiyoyin fararen hula ke ci gaba da nuna adawa kan wasu daga cikin tsare-tsaren da ke kunshe cikin kasafin kudin kasar na shekarar da ke gaf da kawo karshe.‘Yan adawa sun yi zargin cewa kasafin na shekara mai zuwa na kunshe da sabon haraji a kan talakawa, yayin da a daya bangare aka rage yawan kudaden da aka saba bai wa bangaren ilimi da na kiwon lafiya.Hon Masani Koranney, ya fito ne daga jam’iyyar adawa ta MPN Kishin Kasa, yayi tsokaci akan halin da ake ciki yayin zantawa da Abdoulkarim Ibrahim Shikal.

Wasu masu zanga-zangar korafi kan manufofin gwamnatin Jamhuriyar Nijar.
Wasu masu zanga-zangar korafi kan manufofin gwamnatin Jamhuriyar Nijar. AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.