Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

kungiyoyin farar hula sun taka muhimmiyar rawa wajen shimfiduwar demokradiya a Nijar

Wallafawa ranar:

Yayin da ake cigaba da takun saka tsakanin gwamnat da kuma ‘yan adawa a Jamhuriyar Nijar dangane da batun yi wa dokokin zabe na kasar gyaran fuska, kungiyoyin fararen hula wadanda suka taka gagarumar rawa domin shimfida tsarin dimokuradiyya a kasar, sun bukaci ‘yan siyasar da su mayar da hankali kan makomar kasar a maimakon kare muradunsu na siyasa kawai.Alhaji Moustapha Kadi, daya daga cikin wadanda suka taka gagarumar rawa domin kafa gungun CNDP da ke sulhunta rikicin siyasa, ya ce bai kamata a manta da irin rawar da kungiyoyin fararen hular suka taka wajen girka dimokuradiyya a kasar ta Nijar ba.

Moustapha Kadi Oumani babban daraktan ofishin mai shiga tsakani na jamhuriyar Nijar
Moustapha Kadi Oumani babban daraktan ofishin mai shiga tsakani na jamhuriyar Nijar actuniger
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.