Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 20/06 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 20/06 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 20/06 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 20/06 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/06 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/06 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 20/06 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 20/06 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 20/06 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

Ministan lafiyan Nijar Dakta Ilyassou Idi Mainassara kan korar jami'ar lafiya da ta wallafa bayanan karya

Ministan lafiyan Nijar Dakta Ilyassou Idi Mainassara kan korar jami'ar lafiya da ta wallafa bayanan karya
 
Mahukunta a Jamhuriyar Nijar sun kori wata jami’ar kiwon lafiya da ke aiki da Kungiyar Medecins Sans Frontieres, sakamakon wallafa alkaluman karya. AFP

Mahukunta a Jamhuriyar Nijar sun kori wata jami’ar kiwon lafiya da ke aiki da Kungiyar Medecins Sans Frontieres daga kasar, sakamakon wallafa alkaluman karya da ke cewa ana samun mutuwar yara kanana akalla 10 sakamakon zazzabin cizon sauro da kuma rashin abinci mai gina jiki a yankin Maragaria da ke Damagaram.

Bayan fitar da wadannan alkalumma da jami’ar mai suna Anne Pittet ta wallafa a wani hoton bidiyo, ministan kiwon lafiyar kasar da kuma shugaban ofishin MSF a Nijar sun yi tattaki har zuwa Maragaria, domin sanin inda ta samu wadannan alkalumma.

Ministan lafiya na kasar Dr Ilyassou Idi Mainassara, ya yi karin bayani a game da matakin da suka dauka kan jami’ar kiwon lafiyar, a tataunawarsa da AbdoulKareem Ibrahim Shikal.


A game da wannan maudu'i

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure