Isa ga babban shafi
Nijar

Gwamnatin Nijar za ta karfafa kulawa ga tsaffin jami'an tsaronta

A wani mataki na share hawayen iyalen jami’an tsaron da suka rasu a fagen daga da ma wanda suka samu raunin da ya nakasa su, sun yaba da alkawalin da shugaban kasar Nijar ya yi, na taimakama musu ta hanyar linka alawus din da ake basu, da kuma baiwa ‘ya;yansu damar shiga aikin soja, wanda ya bayyana a jawabinsa na ranar sallar yancin kan kasa.Wakilinmu na Damagaram Ibrahim Malam Tchillo ya aiko mana da rahoto akai.

Shugaban Jamhuriyar Nijar Issoufou Mahamadou.
Shugaban Jamhuriyar Nijar Issoufou Mahamadou. ludovic MARIN / AFP
Talla

02:57

Gwamnatin Nijar ta ninka kulawar da ta ke baiwa tsaffin jami'an tsaronta

Ibrahim Malam Tchillo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.