Isa ga babban shafi
Nijar

Yankin Damagaram na fama da yawaitar fashi da makami

Yankin Damagaram da ke Jamhuriyar Nijar, yanzu haka na cigaba da fuskantar yawaitar fashi da makamai inda ake samun hasarar rayukan jama’a da dama.Mafi yawan lokuta dai maharan na afka wa matafiya ne, yayin da a wasu lokuta sukan yi kutse gidajen attajirai domin kwace masu dukiyoyinsu.Tuni dai jami’an tsaro suka kaddamar da wani gagarumin shiri domin kare rayukan jama’a, kamar dai yadda za ku ji a wannan rahoto da Ibrahim Malam Chilo ya aiko mana daga Damagaram.

Wasu jami'an sojin Jamhuriyar Nijar.
Wasu jami'an sojin Jamhuriyar Nijar. ISSOUF SANOGO / AFP
Talla

03:00

Yankin Damagaram na fama da yawaitar fashi da makami

Ibrahim Malam Tchillo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.