Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Nijar ta dauki matakin hana jami'an gwamnati duba lafiyarsu a waje

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna ne kan matakin da gwamnatin Nijar ta dauka na haramta wa manyan jami'an gwamnati da suka hada da Ministoci da Sanatoci fita kasashen waje don duba lafiyarsu, matakin da ke da nufin kawo gyara a fannin lafiyar kasar.

Gwamnatin Nijar ta ce, ta dauki matakin ne don inganta fannin kiwon lafiya a Nijar
Gwamnatin Nijar ta ce, ta dauki matakin ne don inganta fannin kiwon lafiya a Nijar REUTERS/Stringer
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.