Isa ga babban shafi

Wasu daga cikin matasa a Maradi suna karkata ga kwaikwayon dabi'un mata

A Maradi da ke Jamhuriyar Nijar, an shiga wani yanayi da matasa maza ke ci gaba da rungumar wasu dabi’u da suka yi kama da na mata, da suka hada da canza muryoyi, yin kunshin lalle, daura zane, shafe-shafe da ma yin kitso da dai sauransu. Wakilinmu a Maradi Salisu Isa ya yi mana nazari a game da wannan lamari a rahoton da ya aiko mana.

Misalin wasu maza da ke kwaikwayon dabi'ar mata.
Misalin wasu maza da ke kwaikwayon dabi'ar mata. OAK TV
Talla

03:01

Wasu daga cikin matasa a Maradi suna karkata ga kwaikwayon dabi'un mata

Salisu Isah

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.