Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 18/09 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/09 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/09 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 18/09 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/09 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 18/09 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/09 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 18/09 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 17/09 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/09 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/09 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 17/09 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/09 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/09 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 17/09 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/09 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 17/09 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/09 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 17/09 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Nijar

Gwamnatin Nijar ta musanta rahotannin yin garkuwa da Likitoci a Diffa

media Ministan cikin gida na Jamhuriyar Nijar, Mohamed Bazoum, a yayin da yake ganawa da wasu 'yan gudun hijira da ke sansanin Boudouri a yankin Diffa, da ke Kudu maso Gabashin Jamhuriyar Niger. Daukar Hoto, ranar 18 ga watan Yuni, 2016. REUTERS/Luc Gnago

Hukumar dake kula da ayyukan ‘yan Sanda a Najeriya tace an mayar da wasu jami’an hukumar 5 bakin aikin su, bayan an zarge su da laifin kashe shugaban kungiyar Boko Haram Muhammad Yusuf.

A baya an tuhumi jami’an ‘yan sandan da aikata ta’addanci, da kuma kashe jagoran kungiyar ta Boko Haram na farko Muhammad Yusuf ba bisa ka’ida ba, a birnin Maiduguri, jihar Borno, cikin watan Yuli na Shekarar 2009.

Kisan shugaban na Boko Haram ya yi sanadin daukar makamai da magoya bayan malamin suka yi, wanda ya haifar da tashin hankalin da zuwa yanzu aka kiyasta ya lakume rayukan dubban mutane a yankin arewa maso gabashin Najeriya, yayin da sama da miliyan biyu da rabi suka rasa muhallansu.

A watan Disamba na shekarar 2015, wata kotu a garin Abuja ya wanke jami’an ‘yan sandan daga laifukan da ake zargin su da aikatawa.

Kakakin ma’aikatar lura ayyyukan ‘yan sanda na Najeriya, Ikechukwu Ani, ya ce hukuncin kotun na dauke da takardar bai wa ma ‘aikatar umarnin a mayara da jami’an ‘yan sandan bakin aikinsu.

Muryar Ministan Lafiya na Jamhuriyar Nijar Dakta Iliya Mai Nasara 19/02/2018 - Daga Nura Ado Suleiman Saurare

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure