Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Ali Sale Magajin garin Fulantari kan cikakken ikon gudanarwar da gwamnatin Nijar ta bai wa kananan hukumomi

Wallafawa ranar:

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar, ta bai wa kananan hukumomin kasar cikakken ikon tafiyar da lamurran da suka shafi yankunansu, da suka hada da bangaren ilimin firamire, kiwon lafiya, samar da ruwan sha da kuma kare gandun daji. Wannan ne dai karo na farko a tarihi da aka bai wa kananan hukumomi irin wannan dama, wannan kuwa a matsayin matakin kara matso da jama’a zuwa kusa da hukuma. Ali Sale, shi ne magajin garin Fulantari, daga yankin Maini a jihar Diffa, ya yi man karin bayani a game da karfin ikon tafiyarwa da aka bai wa kananan hukumomin.

Shugaban kasar Nijar Issifou Mahamadou.
Shugaban kasar Nijar Issifou Mahamadou. Reuters
Talla

03:43

Ali Sale Magajin garin Fulantari kan cikakken ikon gudanarwar da gwamnatin Nijar ta bai wa kananan hukumomi

Abdoulkarim Ibrahim

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.