Isa ga babban shafi
Nijar

Hukumomin Nijar sun tashi tsaye kan magance bazuwar makamai

Shugabannin al'umma a jihar Agadas da ke arewaci Jamhuriyar Nijar sun dukufa wajen wayar da kawunan al'ummominsu kan illar amfani da makami ba bisa ka'ida ba, makwanni bayan hukumar hana bazuwar makamai ta kasar ta bude offishinta a Agadas

Wasu 'yan tawayen kasar Sudan ta Kudu dauke da makamansu.
Wasu 'yan tawayen kasar Sudan ta Kudu dauke da makamansu. REUTERS/Goran Tomasevic
Talla

03:01

Hukumomin Nijar sun tashi tsaye kan magance bazuwar makamai

Oumarou Sani

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.