Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Zazzabin cizon sauro ya hallaka mutane 900 a Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari ce, ya yadda zango a Jamhuriyar Nijar, domin ganewa ido rawar da mahukunta kasar ke yi wajen rage alkalluman mace-macen mata da kananan yara sakamakon tsananin zazzabin cizon sauro da zuwa yanzu ya lakume rayuka 900 a fadin kasar cikin shekara ta 2017.

Zazzabin Cizon Sauro na ci gaba da kisa a kasashen Afirka
Zazzabin Cizon Sauro na ci gaba da kisa a kasashen Afirka Georges Merrilon/Global Fund
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.