Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Shirin Muhalli kan gasar tsafta a Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin Muhallinka ya duba tsarin da mahukuntar Jamhurriyar Nijar suka fitar na tsara gasa da zummar fitar da gwani a wani mataki na harzuka jama'a don mayar da hankali kan tsafta don inganta lafiyar al'umma.

An soma Gasar tsaftace muhalli a Nijar.
An soma Gasar tsaftace muhalli a Nijar. ISSOUF SANOGO / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.