Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

An kafa hukumar sauraron korafin jama'a a Nijar

Wallafawa ranar:

A Jamhuriyar Nijar domin bawa jama’a damar isar da korafe-korafensu cikin sauki a gaban gwamnati, aka kafa hukuma ta musamman domin shiga tsakanin gwamnati da al’umma da ake kira Mediateur de la Republique. A karkashin dokokin da suka kafa ta, an bawa kowane dan kasar ta Nijar da duk wanda ke zaune a cikin kasar, damar isar da korafinsa a gaban hukumar domin kwato masa hakkinsa. Alhaji Moustapha Kadi, shi ne daraktan gudanarwa a hukumar.  

Shugaban Nijar Issoufou Mahamadou
Shugaban Nijar Issoufou Mahamadou AFP Photo/Brendan Smilalowski
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.