Nijar
Zargin karkata abincin talakawa a Nijar
A yankin Maradi da ke jamhuriyar Nijar yayin da hukumomi suka fara sayar wa al’umma abinci akan farashin mai rahusa kamar dai yadda aka saba a daidai irin wannan lokaci da jama’a ke cikin bukata, wasu daga cikin marasa karfi sun fara zargin cewa ana karkata abincin domin sayar wa wadanda ba su cancanta ba.Wakilinmu a Maradi Salisu Isa ya gudanar da bincike dangane da haka ga kuma rahoton da ya hada mana.
Wallafawa ranar:
Talla
Zargin Karkata abinci a Nijar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu