Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Nayusa Jimrau daya daga cikin shugabannin Fararen hula a Nijar

Wallafawa ranar:

A yau talata kungiyar kasashen yankin yammacin Afirka za ta gudanar da taro a birnin Abuja na tarayyar Najeriya domin nazarin yarjejeniyar da aka cimma tsakanin sojoji da kuma ‘yan siyasar kasar Burkina Faso tare da shiga tsakanin kungiyar ta Ecowas.Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da manyan hafsoshin sojin kasar ta Burkina Faso suka bukaci sojojin da suka yi juyin mulkin da su mika. makamansu.Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Nayusa Jimrau, daya daga cikin shugabannin kungiyoyin fararen hula a jamhuriyar Nijar, wanda kuma ke bin diddigin wannan lamari.

Macky Sall na Senegal na tattaunawa da Sojojin da suka yi juyin mulki a Burkina Faso
Macky Sall na Senegal na tattaunawa da Sojojin da suka yi juyin mulki a Burkina Faso Service communication de la présidence sénégalaise
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.