Isa ga babban shafi
Nijar

Ana daukar matakan kare hakkin Yara a Nijar

Domin Kare hakkokin kananan yara kansancewar su ma su rauni, kungiyar UNICEF ta fitar da wani tsari na runfar-hira inda mutanen gari ke haduwa maza da mata a Jamhuriyar Nijar domin daukar wasu matakai na kare hakkin yara. Daga Maradi Salissou Issa ya aiko da Rahoto.

Yara na talla a Harabar wasu shagunan 'Yan kasuwa a Maradi
Yara na talla a Harabar wasu shagunan 'Yan kasuwa a Maradi wikimedia
Talla

02:58

Rahoto: Ana daukar matakan kare hakkin Yara a Nijar

Salisu Isah

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.