Isa ga babban shafi
Nijar

An dauki matakan magance cutar Amai da gudawa a Maradi

Jamhuriyyar Nijar sun kaddamar da wani shirin fesa magani a cikin unguwannin birnin, domin hana yaduwar cutar amai da gudawa ko Cholera a yankin. Salisu Issa ya aiko da Rahoto.

Bola da kazanta da ke haifar da cutar Amai da Gudawa
Bola da kazanta da ke haifar da cutar Amai da Gudawa
Talla

03:02

Rahoto:An dauki matakan magance cutar Amai da gudawa a Maradi

Salisu Isah

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.