Nijar
Wa’adin yarjejeniyar Areva ta kawo karshe a Nijar
A Jamhuriyar Nijar wa’adin yarjejeniyar da ke tsakanin gwamnatin kasar da Kamfanin AREVA mai hakar Ma’adanai a kasar ta kawo karshe a ranar 31 ga watan Disemba. Amma kungiyoyin Fararen Hula da daidaikun jama’a na ci gaba da bayyana bukatar Gwamnatin Nijar ta kawo gyara akan dokar yarjajeniyar domin kara wa’adin ci gaba da ayyukanta har tsawon watanni uku da ake shirin yi, abin da kungiyoyin fararan hular kasar Nijar suka ce bai dace ba. Wakiliyarmu a Yamai Kubra Illo ta aiko da Rahoto Rahoton.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoto: Wa’adin yarjejeniyar Areva ta kawo karshe a Nijar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu