Isa ga babban shafi
Nijar

Sarakunan Nijar suna nazarin yadda al’umma ke yaduwa

Sarakunan gargajiya a Jamhuriyyar Nijar sun bude babban taronsu wanda za su yi nazarin yadda Al’ummar kasar ke yaduwa cikin sauri da kuma maganar lafiyar iyali da ilimi da sauran matsalolin rayuwar Jama’a. Daga Damagaran, Ibrahim Malam Tchillo ya aiko da Rahoto.

Fadar Sarkin Damagaram a Jmhuriyar Nijar
Fadar Sarkin Damagaram a Jmhuriyar Nijar Talatu/Carmen
Talla

01:25

Rahoto: Sarakunan Nijar suna nazarin yadda al’umma ke yaduwa

Ibrahim Malam Tchillo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.