Isa ga babban shafi
Nijar

An bude taron fatawar yaki da kaciyar Mata a Rome

An bude wani babban taro a Birnin Rome na kasar Italiya game da al’amarin yi wa mata kaciya a wasu kasashen duniya. Mahalarta taron na duba yadda ake ci gaba da yi wa mata kaciya ne musamman a wasu kasashen Africa. Kubuora Illo wakiliyar RFI Hausa a Yamai na kasar Nijar ta diba wannan matsalar a cikin Rahotonta.

Ana kokarin yi wa wata yariya Kaciya a kasar Sudan.
Ana kokarin yi wa wata yariya Kaciya a kasar Sudan. via World Pulse
Talla

03:02

RAHOTO: Taron fatawar yaki da kaciyar Mata a Rome

Kuboura ILLO

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.