Isa ga babban shafi

Ana Sace kayan Alhazzai a Nijar

Alhazzai da suka dawo daga kasar Saudiya domin sauke farali sun yi koken ana sace masu kayayyakinsu da suka yi tsaraba domin ba 'Yan Uwa da abokan Arziki a filin saukar jirgin Sama a birnin Yamai kamar yadda za ku ji koken da wasu ke yi a cikin Rahoton Salisu Isa.

Tutar kasar Jamhuriyyar Nijar.
Tutar kasar Jamhuriyyar Nijar.
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.