Isa ga babban shafi
Nijar

Matsalar Satar yara a Maradi

Matsalar satar yara kanana na ci gaba da tayar da hankulan Jama'a a Jamhuriyyar Nijar bayan da a kwanaki nan ake barazanar sace yaran. akwai kuma matsalar yada kananan yara da aka haifa ba ta hanyar aure ba. Game da wannan batu ne Salisu Isah daga Maradi ya aiki da Rahoto.

Wasu yaran Nijar a bakin Rafi
Wasu yaran Nijar a bakin Rafi patstoll.org
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.