Bakonmu a Yau
Janar Mohammed Kabir Galadanci kan halin da sha'anin tsaro ke ciki a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:31
A daidai wani lokaci da sha’anin tsaro ke fuskantar koma baya a wasu sassan Najeriya, rundunar ‘Yan sandan kasar ta bukaci kara mata kayan aiki musamman bindigogi da motocin masu sulke domin magance matsalolin a fadin kasar.Dangane da wannan Garba Aliyu Zaria ya tattauna Janar Mohammed Kabir Galadanci mai murabus.