Isa ga babban shafi
Lafiya

Yadda za ka kauce wa kamuwa da cutar Lassa

Hukumomin Najeriya sun ce, yanzu haka cutar zazzabin Lassa da bera ke yadawa ta bazu zuwa jihohi 12, yayin da mutane kusan dubu 30 suka kamu da cutar, inda akaa tabbatar da mutuwar 29.

Wani mai cutar Lassa a Najeriya
Wani mai cutar Lassa a Najeriya Pulse.ng
Talla

A zantawarsa da Sashen Hausa na RFI, Farfesa Balarabe Sani Garko na Jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria, ya cikakken bayani kan yadda za a kauce wa kamuwa da cutar mai sanya zubar jini daga jikin dan Adam

Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren hirar da muka yi da shi game da kauce wa kamuwa da cutar Lassa.

 

02:55

Yadda za ka kauce wa kamuwa da cutar Lassa-Farfesa Sani Garko

Jihohin da aka tabbatar da bullar cutar kawo yanzu sun hada da Kano da Jigawa da Borno da Plateau da Bauchi da Kaduna da Ogun da Edo da Ondo da Ebonyi  da kuma Ekiti.

Cikin wadanda suka kamu da cutar harda jami’an kula da lafiya da kuma likita a Jihar Jigawa.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.