Najeriya
Taron JICA kan dabarun farfado da arewa maso gabashin Najeriya
Sama da shekaru 10 da aka shafe ana yakin Boko Haram a yankin arewa maso gabashin Najeriya, ya sanya bukatar wasu dabaru da kwarewa kafin sake gina yankin da kuma farfado da tattalin arzikinsa.Hakan yasa hukumar kula da aiyyukan ci gaban kasa ta Japan JICA, ta shirya taro a Abuja don musayar darasi kan dabarun da tabi wajen sake gina Hiroshima bayan yakin duniya na 2 wanda tabbas zai taimaka wa yankin na arewa maso gabashin Najeriyar.
Wallafawa ranar:
Talla
Taron JICA kan dabarun farfado da arewa maso gabashin Najeriya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu