Isa ga babban shafi
Najeriya

Kwastam ta tara makuden kudade duk da rufe iyakokin Najeriya

A Najeriya, yayin da shekara ta 2019 ke daf da kawo karshe, Hukumar Kwastam mai Kula da tashar jiragen ruwan Apapa da ke Lagos, ta ce ta yi nasarar samar da kudaden shiga da yawansu ya kai Naira bilyan 414, wato 111% na abin da ya kamata a tara bana. Wannan na faruwa a wani yanayi da iyakokin kasar ke ci gaba da kasancewa a rufe. Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken bayanin da Comptroller da ke shugabantar tashar Apapa Mohammed Abba-Kura, ya yi mana.

Shugaban Hukumar Kwastam a Najeria, Hamid Ali.
Shugaban Hukumar Kwastam a Najeria, Hamid Ali. onlinenigeria.com
Talla
03:20

Kwastam ta tara makuden kudade duk da rufe iyakokin Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.