Saurare Saukewa Podcast
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 06h00 GMT
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 20/02 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 20/02 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/02 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 20/02 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 20/02 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/02 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/02 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 20/02 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 19/02 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 19/02 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

Dakta Musa Mohammed Maitakobi, shugaban masu motocin sufurin Najeriya kan umurnin shugaban 'yan sanda

Daga
Dakta Musa Mohammed Maitakobi, shugaban masu motocin sufurin Najeriya kan umurnin shugaban 'yan sanda
 
Jami'in dan sandan Najeriya AFP

Sufeto-Janar na ‘Yan Sandan Najariya Mohammed Adamu ya gargadi jami’ansa da kada su tirsasawa matafiya a wannan lokaci na bukukuwa kirsimati da sabuwar shekara da ake samun yawaitan matafiya a kan hanyoyin kasar.A cewar Sufeto-Janar din za’a rika sa idanu sosai da hukunta ‘yan sanda dake karban rashawa a kan hanyoyin kasar.

Kan haka Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Dakta Musa Mohammed Maitakobi, shugaban masu motocin sufuri na kasar kan yadda suke ganin wannan sanarwa.

 


A game da wannan maudu'i

 • Bakonmu a Yau

  Tsaffin gwamnoni a Najeriya za su amayo kudin fansho da suka ci

  Domin karin bayani

 • Bakonmu a Yau

  A Janairu mai zuwa za a fara karbar harajin VAT na kashi 7.5 a Najeriya

  Domin karin bayani

 • Bakonmu a Yau

  An gaza wadata Najeriya da wutan lantarki duk da kashe makudan kudi da aka yi

  Domin karin bayani

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure