Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Sojojin Najeriya sun halarci kasuwar Baje-koli a Kano

Wallafawa ranar:

Shirin kasuwa akai miki dole na wannan mako tare da Ahmad Abba ya yi dubi ne kan hada-hadar baje koli da ta gudana a jihar Kano dake arewacin tarayyar Najeriya, bukin na karo na 40 da ake shiryawa kan janyo hankulan yan kasuwa daga ciki da wajen Najeriya musamman ma makwabtan kasashe.Inda a wannan karo rundunar sojin Najeriya ma ta baje kolinta a kasuwar.

Agbetuwa Samuel, wata mai kula da lafiya a gargajiyance da kuma kasuwanci a Najeriya
Agbetuwa Samuel, wata mai kula da lafiya a gargajiyance da kuma kasuwanci a Najeriya REUTERS/Afolabi Sotunde
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.