Yadda digirin bogi ke barazana ga tsarin ilimin Najeriya
A cikin shirin Ilimi hasken rayuwa na wannan makon, Bashir Ibrahim Idris ya tabo yadda digirin bogi da daliban Najeriya ke zuwa yi kasashen ketare wani lokacin cikin shekara guda ke matsayin babban kalubale ga tsarin ilimin kasar.