Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyi kan kudirin dokar hukunta masu yada kalaman kiyayya

Wallafawa ranar:

Majalisar dokokin Najeriya ta gabatar da kudirin dokar hukunta duk wanda aka kama da laifin yada kalaman kiyayya, da daurin shekaru 10 a gidan yari ko biyan tarar naira miliyan 10.Matakin ya haifar da suka daga bangarorin adawa, alkalai da kuma kungiyoyin fararen hula, inda suka ce kudurin dokar ya yi tsanani.Kan wannan al'amari a wannan karon muka baiwa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyi akai.

Kudirin dokar hukunta masu yada kalaman kiyayya da daurin shekaru 10 ya janyo ce-ce-kuce a Najeriya.
Kudirin dokar hukunta masu yada kalaman kiyayya da daurin shekaru 10 ya janyo ce-ce-kuce a Najeriya. ©REUTERS/Kacper Pempel/Illustration
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.