Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 18/11 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 18/11 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 18/11 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 18/11 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 15/11 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/11 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 15/11 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 15/11 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 15/11 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Najeriya

Makwabta na ci gaba da guna-guni kan rufe iyakokin Najeriya

media Wasu jerin manyan motoci daga Jamhuriyar Nijar da wasu kasashen yammacin Afrika a garin Dan Issa bayan da da Najeriya ta rufe iyakokinta na kan tudu. AFP Photo/BOUREIMA HAMA

Matakin rufe iyaka da Najeriya ta yi tsakaninta da kasashe masu makotaka da ita, na ci gaba da haddasa ce-ce-kuce a tsakanin jama’a.

Yayin da wasu ke ganin cewa matakin ya dace, wasu kuwa na ganin cewa ya haddasa mummunan sakamako a fagen tattalin arzikin kasar da kuma na makotanta.

A Jamhuriyar Nijar, Maradi na matsayin yankin da ke gudanar da hadada-hadakar kasuwanci ta milyoyin kudade tsakaninta da Najeriya, kuma daga Maradi ga rahoton da Salisu Isa ya aiko mana.

Rufe iyakokin Najeriya ya haifar da ce-ce-kuce a makwabta 05/11/2019 - Daga Salisu Isah Saurare
A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure