Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 14/02 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 14/02 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/02 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 14/02 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 14/02 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/02 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/02 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 14/02 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 14/02 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 14/02 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

Injiniya Kailani Muhammad kan dokar sauya hulda tsakanin Najeriya da kamfanonin mai

Injiniya Kailani Muhammad kan dokar sauya hulda tsakanin Najeriya da kamfanonin mai
 
Hedikwatar kamfanin kula da albarkatun man Najeriya NNPC dake birnin Abuja. REUTERS/Afolabi Sotunde/File Photo

Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya sanya hannu kudirin dokar aiwatar da sauye – sauye kan yarjeniyoyi da kasar ta kulla da manyan kamfanonin mai na kasashen waje da ke aiki a kasar, da zummar habaka kudin shiga da take samu daga danyen mai.

Sai dai ba a bayyana lokacin da dokar za ta fara aiki ba, yayin da ake hasashen kamfanonin da abin ya shafa ba za su ji dadin wannan al’amarin ba.

Kan haka ne Michael Kuduson ya tattauna da Injiya Kailani Mohammed, masani a harkokin da suka shafi man fetur.


A game da wannan maudu'i

 • Bakonmu a Yau

  Farfesa Khalifa Dikwa kan sumamen jami'an tsaron Najeriya a cibiyoyin azabtar da yara

  Domin karin bayani

 • Bakonmu a Yau

  Alhaji Muhammad Garba kan taron kungiyar shugabannin gidajen radio da talabijin ta Najeriya

  Domin karin bayani

 • Bakonmu a Yau

  Malam Garba shehu mai magana da yawun shugaban Najeriya kan taron da Muhammadu Buhari ke halarta a Rasha

  Domin karin bayani

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure