Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 28/01 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 28/01 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 28/01 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 28/01 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 28/01 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 28/01 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 28/01 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 27/01 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 27/01 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Najeriya

Ambaliya ta mamaye gonakin shinkafa a Borno

media Wani yanki na gonakin shinkafar da ambaliya ta mamaye a jihar Borno. RFI/Hausa

Ambaliyar ruwa ta rutsa da daruruwan manoma a jihar Borno dake tarayyar Najeriya, inda ta lalata gonakin shinkafa masu yawan gaske.

Kididdiga ta nuna cewar fadin kasar noman da ambaliyar ta mamaye ya zarta kadada dubu 2.

Iftila’in ya zo ne a daidai lokacin da hare-haren mayakan Boko Haram suka hana mafi akasarin manoma a jihar ta Borno zuwa gonakinsu.

Wasu dai na ganin cewa wannan ambaliya ba karamar barazana ba ce, la’akari da cewa za ta iya jefa jama’a cikin halin rashin abinci.

Daga Maiduguri, Bilyamin Yusuf ya yi tattaki zuwa yankunan da lamarin ya shafa ya kuma aiko mana da rahoto akai.

Ambaliya ta mamaye gonakin shinkafa a Borno 18/10/2019 - Daga Bilyaminu Yusuf Saurare
A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure