Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 15/10 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/10 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/10 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 15/10 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 15/10 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/10 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/10 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 15/10 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/10 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/10 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/10 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 15/10 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/10 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/10 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 15/10 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/10 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 14/10 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/10 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 14/10 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Najeriya

'Yan sandan Najeriya sun bankado ma'aikatar sayar da Jarirai a Lagos

media Wasu jami'an 'yan sandan Najeriya AFP/Luis TATO

'Yan Sanda a birnin Lagos da ke Najeriya sun sanar da kubutar da wasu 'Yan mata 19 dauke da ciki a wani gida da ake sayar da jarirai da ke unguwar Ikotun, inda suka kama mutane 2 da ake zargin suna da hannu wajen aje su.

Mai Magana da yawun rundunar Bala Elkana ya shaidawa manema labarai cewar DPO’n da ke kula da tashar 'yan Sandan Isheri-Osun, Chike Ibe ne ya jagoranci aikin bankado gidan, inda aka samu 'yan matan dauke da juna biyu.

Sanarwar 'Yan Sandan ta ce 'yan matan da suka fito daga Jihohin Rivers da Cross River da Akwa Ibom da Anambra da Abia da kuma Imo sun yi zargin cewar ana kama su ne a musu fyade, kuma idan sun samu ciki, sai a tsare su har sai sun haihu domin a sayar da jariran.

Rundunar Yan Sandan ta ce yanzu haka tana tsare da Happiness Ukwuoma da Sharifat Ipeya da ake zargin suna kula da gidan, yayinda shugabar su Madam Oluchi ta yi batar dabo.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure