Ilimi Hasken Rayuwa
Yadda Jami'ar jihar Bauchi ke taka rawa wajen magance kalubalen ilimi a Arewacin Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:09
Shirin Ilimi hasken rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris a wannan karon ya duba kalubalen Ilimin da arewacin Najeriya ya fuskanta, matakin da ya tilasta jihohi samar da jami'o'i don habaka harkar ilimin tsakanin al'ummarsu.