JERIN SUNAYEN MINISTOCIN BUHARI DA MUKAMANSU
1.Uchechukwu Ogar daga jihar Abia- Karaminin Ministan Ma’adinai da Karafa.
2.MohammedMusa Bello daga jihar Adamawa- Minstan Abuja
3.Godwwill Akoabio daga jihar Akwa Ibom- Ministan Niger Delta
4.Chris Ngige daga jihar Anambra- Ministan Kwadago da ayyuka
5.Sharon Ikpeazu daga jihar Anambra- Karamar Ministar Muhalli.
6.Adamu Adamu daga jihar Bauchi- Ministan Ilimi
7.Maryam Katagun daga jihar Bauchi- Karamar Ministar Ma’aikatu.
8.Timipre Sylva daga jihar Bayelsa- Karamin Ministan Albarkatun Mai
9.George Akume daga jihar Benue Ministan Ayyukan Musamman
10.Mustapha Baba Shehuri daga jihar Borno- Karamin Ministan Noma.
11.Goddy Jedi Agba daga jihar Cross River- Karamin Ministan Lantarki.
12.Festus Keyamo daga jihar Delta- Karamin Ministan Niger Delta.
13.Ogbonnaya Onu daga jihar Ebonyi- Ministan Kimiya da Fasaha
14.Clement Ike Agba daga jihar Edo- Karamin Ministan Kasafin Kudi
15.Osagie Ehanire daga jihar Edo- Ministan Lafiya.
16.Richard Adeniyi Adebayo daga jihar Ekiti- Ministan Ma’aikatu, Kasuwanci da Zuba hannayen jari
17.Geoffrey Onyeama daga jihar Enugu- Ministan Harkokin Waje.
18.Ali Pantami daga jihar Gombe- Ministan Sadarwa.
19.Emeka Nwajuba daga jihar Imo- Karamin Minstan Ilimi
20.Suleiman Adamu daga jihar Jigawa- Ministan Albarkatun Ruwa.
21.Zainab Ahmed daga jihar Kaduna- Ministar Kudi, Kasafi da Tsare-tsaren Kasa.
22.Muhammad Mahmud daga jihar Kaduna- Ministan Muhalli
23.Sabo Sanono daga jihar Kano- Ministan Noma
24.Bashir Sani Magashi daga jihar Kano- Ministan Tsaro
25.Hadi Sirika daga jihar Katsina- Minstan Surufin Jiragen Sama
26.Abubakar Malami daga jihar Kebbi- Minstan Shari’a.
27.Rahmatu Tijjani daga jihar Kogi- Karamar Ministar Abuja.
28.Lai Mohammed daga jihar Kwara- Ministan Yada Labarai da Al’adu.
29.Gbemisola Saraki daga jihar Kwara- Karamar Ministar Sufuri.
30.Adeleke Mamora daga jihar Lagos- Karamin Ministan Lafiya (
31.Babatunde Fashola daga jihar Lagos- Ministan Ayyuka da Gidaje.
32.Mohammed Abdullahi daga jihar Nasarawa- Karamin Ministan Kimiya da Fasaha
33.Zubair Dada daga Jihar Niger- Karamin Ministan Harkokin Waje.
34.Olamilekan Adegbite daga jihar Ogun- Ministan Ma’adinai da Tama.
35.Tayo Alasoadura daga jihar Ondo- Karamin Ministan Kwadago da Samar da Ayyuaka.
36.Rauf Aregbesola daga Jihar Osun- Ministan Cikin Gida.
37.Sunday Dare daga Jihar Oyo- Ministan Wasanni da Matasa.
38.Paulen Tallen daga Jihar Filato- Ministar Mata
39.Rotimi Amaechi daga Jihar Rivers- Ministan Sufuri.
40.Muhammadu Maigari daga Jihar Sokoto- Ministan ‘Yan Sanda.
41.Sale Mamman daga Jihar Taraba- Karamin Ministan Lantarki.
42.Abubakar Aliyu daga Jihar Yobe- Karamin Ministan Ayyuka da Gidaje.
43.Sadiya Umar Farouk daga jihar Zamfara- Ministar Jinkan Al’umma.