Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 16/10 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/10 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/10 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 16/10 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/10 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 16/10 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/10 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 16/10 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/10 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 16/10 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/10 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 16/10 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/10 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/10 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 16/10 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/10 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 16/10 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/10 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 16/10 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Najeriya

Ko an dinke baraka tsakanin Sarkin Kano da Ganduje?

media Sarkin Kano, Alhaji Sanusi Lamido Sanusi tare da Gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje Dandago RFI

A karon farko cikin shekaru biyar an gudanar da hawan daba a masarautar jihar Kano kan idanun daya daga cikin shugabanin kasashen nahiyar Afrika wato shugaba Alpha Conde na kasar Guinea, wanda ya kasance babban bako. To sai dai kuma cikin wani yanayi na ba-zata,  gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya halarci dukkanin haye-hayen da aka gudanar a masarautar, tun bayan da dangantaka ta yi tsami tsakaninsu. Ko hakan ya nuna cewa, babu sauran baraka tsakanin jagororin biyu? Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton wakilinmu daga Kano, Abubakar Isa Dandago

Ko an dike baraka tsakanin Sarkin Kano da Ganduje? 13/08/2019 Saurare
A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure