Saurare Saukewa Podcast
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/08 06h00 GMT
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 16/08 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/08 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 16/08 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 16/08 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/08 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/08 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 16/08 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 16/08 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 11/08 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 11/08 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 16/08 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 11/08 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 11/08 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 16/08 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 11/08 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 16/08 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 11/08 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 16/08 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Najeriya

Shugaban Guinea zai yi bikin sallah a Daura

media Shugaban Najeriya Muhmmadu Buhari tare da takwaransa na Guniea Conakry Alpha Conde punch

Shugaban Guinea, Alpha Conde ya isa garin Daura da ke jihar Katsina domin gudanar da bikin sallar layya tare da takwaransa na Najeriya, Muhammadu Buhari.

Da misalin karfe 5:20 na yamma agogon Najeriya ne, Conde ya isa Daura a jirgi mai saukar ungulu,I nda ya samu kyakkyawar tarba daga shugaba Buhari da kuma sarkin Daura, Umar Farouk.

Rahotanni na cewa, shugaban na Guinea zai yi sallar idi tare shugaba Buhari a garin na Daura a gobe Lahadi.

Kazalika ana sa ran bakon na Buhari, ya kalli hawan Durbur da Majalisar Masarautar Daura za ta gudanar, yayinda kuma za a nada masa rawani.

Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure