Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Mustafa Maihaja shugaban hukumar NEMA kan barzanar ambaliya a jihohin Najeriya 30

Wallafawa ranar:

Hukumar bada agajin gaggawa ta Najeriya NEMA ta yi gargadin cewa jihohin kasar 30 na fuskantar barzanar ambaliyar ruwa a daminar bana.Kan wannan batu ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da shugaban hukumar ta NEMA Mustafa Maihaja.  

Wani yanki da ambaliyar ruwa ta mamaye a jihar Kogi da ke Najeriya.
Wani yanki da ambaliyar ruwa ta mamaye a jihar Kogi da ke Najeriya. REUTERS/Afolabi Sotunde/File Photo
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.