Bakonmu a Yau
Mustafa Maihaja shugaban hukumar NEMA kan barzanar ambaliya a jihohin Najeriya 30
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:38
Hukumar bada agajin gaggawa ta Najeriya NEMA ta yi gargadin cewa jihohin kasar 30 na fuskantar barzanar ambaliyar ruwa a daminar bana.Kan wannan batu ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da shugaban hukumar ta NEMA Mustafa Maihaja.