Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 17/01 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/01 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 12/01 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 17/01 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/01 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 17/01 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 12/01 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 17/01 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 16/01 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/01 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 12/01 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 16/01 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/01 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 12/01 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 16/01 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/01 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 16/01 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 12/01 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 16/01 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

Sakataren kungiyar Miyatti Allah kan kisan 'yar shugaban kungiyar Yarbawa ta Afenifere

Sakataren kungiyar Miyatti Allah kan kisan 'yar shugaban kungiyar Yarbawa ta Afenifere
 
Mataimakin shugaban Najeriya farfesa Yemi Osinbajo yayin jajanta mutuwar Funke Olakunrin, 'yar shugaban Afenifere, Pa Reuben Fasoranti. Vanguard News

Kungiyar Fulani makiyaya ta Miyatti Allah ta nesanta kanta da kashe ‘yar daya daga cikin shugabannin Yarbawan da aka yi, wanda ya haifar da suka daga sassa daban daban na kasar.

A ranar Juma’a yan bindiga suka bude wuta kan motar Funke Olakunrin, ‘ya ga Pa Reuben Fasorantin shugaban kungiyar Afenifere mai kare muradun Yarbawa zalla a Najeriya, yayin da take kan hanyar zuwa Legas daga Akure.

Kan lamarin ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Sakataren kungiyar ta Miyatti Allah Baba Usman.


A game da wannan maudu'i

 • Bakonmu a Yau

  Farfesa Muhammed Kabiru Isah kan taron matasan Najeriya kan kalubalen da su ke fuskanta

  Domin karin bayani

 • Bakonmu a Yau

  Gwamnatin Najeriya ta dakatar da shirin tsugunar da makiyaya

  Domin karin bayani

 • Bakonmu a Yau

  Farfesa Shehu Abdullahi Zuru kan yadda al'ummar Anambra ta yiwa Fulani makiyaya korar kare

  Domin karin bayani

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure