Saurare Saukewa Podcast
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/07 06h00 GMT
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 22/07 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/07 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 22/07 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/07 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 22/07 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/07 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 22/07 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 22/07 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/07 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/07 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/07 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 22/07 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/07 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 22/07 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 22/07 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/07 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/07 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 19/07 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Najeriya

Shugaba Buhari na Najeriya ya rattaba hannu a kasafin kudin shekarar 2019

media Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari REUTERS/Stringer

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan kasafin kudin kasar na shekarar 2019, kwanaki kadan gabanin kafa gwamnati a karo na biyu a kasar da ke da dimbim arzikin man fetur.

Buhari ya amince da shirin kashe kudin daya kai naira tiriliyan 8.92, kwatankwacin dalar Amurka biliyan 29, idan aka canza dala kan 305 kamar yadda take a hukumance.

Sakamakon farashin canjin kudadaen kasashen waje da ke tangal tangal a bankunan kasar, ana iya cewa kasafin kudin zai tsaya kan dalar Amurka biliyan 25 ko Yuro 22.

Masana masu sharhi sun caccaki dukkannin kasafin kudin da aka yi a karkashin gwamnatin Buhari, su na mai bayyana su a matsayin kasafin da aka yi ba tare da la’akari da hakikanin kudin da kasar ke da shi ba, da kuma halin rashin tabbas da kasuwar danye mai ke ciki a duniya.

Najeriya na cikin kasashe masu arziki a nahiyar Afirka, kuma kasafin kudinta ya ta’allaka ne ga danyen man fetur, wadda take tono ganga miliyan 2.3 duk rana, kan dalar Amurka 60 kowace ganga.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure