Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 12/11 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 10/11 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 10/11 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 12/11 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 10/11 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 12/11 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 10/11 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 12/11 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 10/11 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 12/11 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 10/11 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 12/11 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 10/11 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 10/11 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 12/11 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 10/11 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 12/11 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 10/11 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 12/11 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

Shugaban hukumar Kwastam da ke birnin Lagos Dakta Aliyu Mohammed kan kama naman Jakuna

Shugaban hukumar Kwastam da ke birnin Lagos Dakta Aliyu Mohammed kan kama naman Jakuna
 
Misalin hotunan Ganda da ake samarwa daga fatun dabbobi (shanu). Independent Newspapers Nigeria

Hukumar hana fasakwauri shiyya ta farko dake Lagos ta kama tulin fatun jakuna da ake kaiwa kasuwanni a jihohin yankin inda ake sha’awar cin ganda kuma ana ta saidawa mutane da sunan ta naman shanu ce.

A dan tsakanin nan dai Hukumomin lafiya na jihohin kudu maso yammacin kasar Nigeria na ta sa idanu kan irin wannan nau’in ganda wanda maciyan ke zargin akwai guda a ciki dake sa laulayi.

Garba Aliyu Zaria ya tattauna da shugaban hukumar Kwastam da ke birnin Lagos Dakta Aliyu Mohammed.


A game da wannan maudu'i

 • Bakonmu a Yau

  Farfesa Tijjani Muhammad Naniya kan matakin gwamnatin Kano na raba masarautar jihar zuwa gida 4

  Domin karin bayani

 • Bakonmu a Yau

  Shugaban kungiyar Fulanin Najeriya Muhammad Kiriwa, Ardon Zuru kan magance matsalar satar mutane

  Domin karin bayani

 • Bakonmu a Yau

  Shugaban kungiyar kwadago na Najeriya Ayuba Wabba kan ranar ma'aikata ta duniya da ke gudana yau

  Domin karin bayani

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure