Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 23/10 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 23/10 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 23/10 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 23/10 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 23/10 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 23/10 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 23/10 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 22/10 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 22/10 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Gaggauce

Cikin wasu kalaman gwamnatin Amurka ta bayyana cewa za ta janye dukkannin takunkuman da ta sanya Turkiya matukar kasar ta ci gaba da mutunta yarjejeniyar tsagaita wutar da ta bai wa mayakan Kurdawa damar ficewa daga yankinsu zuwa tuddan mun tsira.

Najeriya

PDP ta lashe kujerar gwamnan Adamawa

media Zababben gwamnan jihar Adamawa, Umaru Fintiri pointblanknews

Dan takarar jam’iyyar PDP Umaru Fintiri ya lashe zaben gwamnan jihar Adamawa ta Najeriya da aka kammala a ranar Alhamis, in da ya doke gwamna mai ci Mohammed Jibrilla Bindow na jam’iyyar APC mai mulki.

Bayan kirga kuri’un da aka kada a mazabu 44 da ke kananan hukumomi 14 a yammacin jiya, babban jami’in hukumar zabe a jihar Farfesa Andrew Haruna, ya ce Fintiri na PDP ya samu kuri’u dubu 376 da 552, yayinda Bindow ya samu kuri’u dubu 336 da 386.

Zababben gwamnan ya bai wa gwamna mai ci tazarar kuri’u dubu 40 da 166.

Jami’in zaben ya bayyana dan takarar jam’iyyar ADC, Sanata Abdul-Azeez Nyako a matsayin wanda ya yi na uku a zaben bayan ya samu kuri’u 113 da 237, yayinda Emmanuel Bello na jam’iyyar SDP ya zo na hudu da kuri’u  dubu 29, 792.

Sabon zababben gwamnan, Umaru Fintiri ya rike mukamakin kakakin majalisar dokokin jihar Adamawa a shekarar 2014, ya kuma rike kujerar mukaddashin gwamna a watan Yulin shekarar 2014 bayan tsige Murtala Nyako daga wannan mukami a wancan lokaci.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure