Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Al'adun neman aure a zamanin baya da yanzu

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adunmu na Gargajiya a wannan makon, yayi waiwaye kan yadda al'adun neman aure suke a zamanin baya da kuma yanzu, da  kuma irin tasirin da zamani yayi wajen sauya al'adun gargajiyar da aka saba da su a shekarun baya a yankin kasar Hausa.

Wasu mata a yankin Hausawa, yayin halartar taron bikin aure na gargajiya.
Wasu mata a yankin Hausawa, yayin halartar taron bikin aure na gargajiya. Information Parlour
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.