Isa ga babban shafi
Najeriya

Sakamakon zaben shugaban Najeriya a matakin jihohi

Hukumar zaben Najeriya INEC, ta kammala bayyana sakamakon zaben shugaban kasa da ya gudana a ranar Asabar 23 ga watan Fabarairu.

Shugaban hukumar zaben Najeriya mai zaman kanta INEC Farfesa Mahmood Yakubu.
Shugaban hukumar zaben Najeriya mai zaman kanta INEC Farfesa Mahmood Yakubu. Premium Times Nigeria
Talla

Hukumar ta soma bayyana sakamakon ne daga jihar Ekiti, kamar yadda za a gani kamar haka:

JIHOHIAPCPDP
EKITI219,231154,032
OSUN347,634337,377
ABUJA152,244337,377
KWARA308,984138,184
NASARAWA289,903283,847
KOGI285,894218,207
GOMBE402,961138,484
ONDO241,769275,901
ABIA85,058219,698
YOBE497,91450,763
EBONYI90,726258,573
ENUGU54,423355,553
NIGER612,371218,052
JIGAWA794,738289,895
KADUNA993,445649,612
ANAMBRA33,298524,738
OYO365,229366,690
ADAMAWA378,078410,266
BAUCHI798,428209,313
LAGOS580,825448,015
OGUN281,762194,655
EDO267,842275,691
BENUE347,668356,817
IMO140,463334,923
PLATEAU468,555548,665
KANO1,464,768391,593
KATSINA1,232,133308,056
TARABA324,906374,743
CROSS RIVER117,302295,737
AKWA IBOM175,429395,832
BORNO836,49671,788
DELTA221,292594,068
BAYELSA118,821197,933
SOKOTO490,333361,604
KEBBI581,552154,282
ZAMFARA438,682125,423

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.