Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Jibrin Ibrahim kan yadda zabukan Najeriya suka gudana

Wallafawa ranar:

A Najeriya, yayin da ake da dakon sakamakon zaben shugaban kasa da na ‘yan Majalisun tarayya, a nasu bangare kuwa kungiyoyin fararen da suka sa ido kan yadda zaben ya gudana na ci gaba da tattara bayanai ne dangane da irin kura-kuran da aka samu a lokacin zaben.A wannan karo dai kungiyoyin fararen hula sun kafa wata cibiya ta musamman wadda ta rika tattara bayanai a game da abubuwan da suka faru a sassa daban daban na kasar.Farfesa Jibrin Ibrahim na wannan cibiya, ya yi mana karin bayani a game da bayanan da suka samu.

Wasu 'yan Najeriya yayin kada kuri'unsu a zabukan shugaban kasa da na 'yan majalisun tarayya a Adamawa.
Wasu 'yan Najeriya yayin kada kuri'unsu a zabukan shugaban kasa da na 'yan majalisun tarayya a Adamawa. REUTERS/Nyancho NwaNri
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.